Henriqueta Godinho Gomes (1942 - 2018) [1] tsohuwar shugabar siyasa ce a Guinea-Bissau.

Gomes ta kasance mai fafutuka a jam'iyyar Afirka na samun 'yancin kai na Guinea da Cape Verde +African Party for the Independence of Guinea and Cape Verde) na wani lokaci. A tsakanin shekarun 1998 zuwa 1993 ta yi ministar harkokin jin daɗin jama'a da lafiyar jama'a; Daga shekarun 1993 zuwa 1994 ta yi ministar kwadago.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Henriqueta Godinho Gomes (1942-2018)". Biografias de Mulheres Africanas. Retrieved 4 November 2022.
  2. Kathleen E. Sheldon (2005). Historical Dictionary of Women in Sub-Saharan Africa. Scarecrow Press. ISBN 978-0-8108-5331-7.