Henri Duparc (23 ga Disamba, 1941, a cikin Forécariah - Afrilu 18, 2006, a Paris ) darektan fina-finan Ivory Coast ne kuma marubuci. Ya shirya gami da rubuta fim ɗin shekarar 2004 mai suna Caramel.

Henri Duparc (director)
Rayuwa
Haihuwa Forécariah (en) Fassara, 23 Disamba 1941
ƙasa Gine
Ivory Coast
Mutuwa 10th arrondissement of Paris (en) Fassara, 18 ga Afirilu, 2006
Karatu
Makaranta Institut des hautes études cinématographiques (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm0243143
henriduparc.com

Fim gyara sashe

A matsayin dan wasan kwaikwayo gyara sashe

1968 : Concerto for an Exile – (original title: Concerto pour un exil)

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe