Haute-Banio ( Rukuni)
Haute -Banjo (department) Shine tsangayan Nyanga Province a kudu maso gabacin kasar gabon shine rukuni mafi kusa da kudancin kasar gabon Wanda kuma yayi iyyaka da kasar congo .Baban birnin yana a garin Ndindi,a kidaya yana da yawan mutane kimanin 1,413, a shekarar 2013[1]
Haute-Banio ( Rukuni) | |||||
---|---|---|---|---|---|
department of Gabon (en) | |||||
Bayanai | |||||
Ƙasa | Gabon | ||||
Babban birni | Ndindi (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Gabon | ||||
Province of Gabon (en) | Nyanga Province (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Résultats Globaux du Recensement Général de la Population et des Logements de 2013 du Gabon (RGPL-2013)" (PDF). Direction Générale des Statistiques du Gabon. Archived from the original (PDF) on 13 September 2020. Retrieved