Haussmannization
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Akwai rubutu Haussmannization a wiktionary
Haussmannization halakar ƙirƙira ce don inganta rayuwa.A mahangar Indo-Europa, Haus na nufin zuwa alama ce ta wayewa da ke ginawa don haka Hausa ma na iya nufin wanda ya yi gini ko wanda ya dace.Hausanisation na iya nufin wayewa tare da hausmannization a matsayin hanyar wayewa. Musamman ma, kalmar Jamus ta gida ita ce haus don haka kamar yadda ’yan Birtaniyya su ma ’yan Indo-Turai ne kamar Jamusawa, ma’ana iri ɗaya ce a matsayin tushen Hausa. Harshen Ingilishi na Jamusanci ne kuma masu magana da harshen Hausa na cikin daular Biritaniya don haka ya sa harshen ya zama na Jamusanci etymolojikally.