Hausawan sudan sune kabila mafe yawa acikin Sudan kana iya samun su a kowanne birni da kauye zakasamu unguwar Hausawa kuma sunfita kasashe da dama har ma a kasashen turai .

Hausawa a sudan

Sudan ne tare da shigar addinin Islama zuwa kasar Hausa, inda daruruwan mutane suka taso daga kasar Hausa domin zuwa Makkah inda zasu tsaida farillar aikin hajji