Tsibirin Hatiya
(an turo daga Hatiya Island)
Tsibirin Hatiya tsibiri ne a arewacin Bay na jihar Bengal da ke kasar Bangladesh, a bakin kogin Meghna. Tsibirin ya fada ƙarƙashin Hatiya Upazila na Gundumar Noakhali. Tsibirin yana da yanki na 480 km 2. Sauran manyan tsibirai na cikin wannan yanki sune tsibirin Bhola (wanda shine mafi girma) da tsibirin Manpura . Duk waɗannan tsibirai suna da yawan jama'a. Yana yawan fuskantar batun mahaukaciyar guguwa da raƙuman ruwan teku masu halakarwa.
Tsibirin Hatiya | |
---|---|
General information | |
Yawan fili | 371 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 22°15′31″N 91°06′49″E / 22.258597°N 91.113739°E |
Kasa | Bangladash |
Territory | Chattogram Division (en) |
Flanked by | Bay of Bengal (en) |
Hydrography (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
A shekara ta 2015, gwamnatin Bangaladash ta yanke shawarar mayar da wasu Musulman Rohingya zuwa tsibirin Hatiya.
Al'adu
gyara sasheFim din Abdullah Al Mamun na karshe "Doriya Parer Doulati" ya dogara da rayuwa a Tsibirin Hatia. dwip Unnayan Sangstha.