Hatadou Sako
Hatadou Sako (an haife ta a ranar 21 ga watan Oktoba na shekara ta 1995) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Senegal / Faransa a Metz Handball da Faransa . [1]
Hatadou Sako | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Tournan-en-Brie (en) , 21 Oktoba 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | goalkeeper (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 172 cm |
Ta kasance daga cikin tawagar a Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata ta 2019.[2]
Nasarorin da aka samu
gyara sashe- Gasar cin kofin Faransa:
- Wanda ya lashe lambar azurfa: 2019
Kyaututtuka na mutum
gyara sashe- ↑ "Hatadou Sako Profile" (in English). handlfh.org. Retrieved 22 May 2020.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "2019 Women's World Handball Championship; Japan – Team Roaster Senegal" (PDF). International Handball Federation. Retrieved 1 June 2020.