Hasumiyar 'Yanci
Ginin Hasumiyar 'Yanci babban abin tarihi ne wanda ke cikin garin Bata a yankin nahiyar Afirka na ƙasar Equatorial Guinea.
Hasumiyar 'Yanci | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Gini Ikwatoriya |
Region of Equatorial Guinea (en) | Río Muni (en) |
Province of Equatorial Guinea (en) | Litoral (en) |
Birni | Bata (en) |
Coordinates | 1°52′N 9°46′E / 1.87°N 9.77°E |
|
Tarihi
gyara sasheAn kaddamar da shi ne a ranar 12 ga watan Oktoban shekarar 2011, a ranar bikin samun ‘yancin kan kasar. Tsarin ya ƙunshi hasumiya tare da yawo wanda ke canza launuka da dare saboda tsarin haske.[1] Daga cikin sauran abubuwan jan hankali akwai gidan cin abinci mai juyawa, wanda yake a saman.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Office of Information and Press of Equatorial Guinea. "The beautiful picture of the Torre de la Libertad of lit Bata" (in Sifaniyanci). Retrieved June 15, 2013.
- ↑ Office of Information and Press of Equatorial Guinea. "Visits by the Prime Minister to the new works in Bata" (in Sifaniyanci). Retrieved June 15, 2013.