Hassan Mabrouk (an haife shi a ranar 29 ga watan Yuli 1982) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Masar-Katari da kulob ɗin Al Rayyan da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Qatar.[1]

Hassan Mabrouk
Rayuwa
Haihuwa Misra, 29 ga Yuli, 1982 (41 shekaru)
ƙasa Misra
Qatar
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
El Jaish SC (en) Fassara-
 

A baya Mabrouk ya buga wa tawagar kasar Masar wasa a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008.[2] [3]

'Yan uwansa Ashraf, Hazem, Hussein, Belal da Ibrahim, suma 'yan wasan kwallon hannu ne na duniya.[4][5]

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Hassan Mabrouk at Olympics.com
  • Hassan Mabrouk at the International Handball Federation


Manazarta gyara sashe

  1. "2015 World Championship Roster" (PDF). IHF . Retrieved 15 January 2015.
  2. Maese, Rick (9 August 2016). "Qatar wanted an Olympics team. So it recruited one from 17 other countries" . The Washington Post. Retrieved 12 August 2016.
  3. "Hassan Mabrouk" . Olympedia.org . OlyMADmen. Retrieved 9 February 2021.
  4. "Olympic results" .
  5. "Olympedia – Hazem Awaad" . www.olympedia.org . Retrieved 2022-07-27.