Hassan Ameen (Arabic: حسن أمين)(an haife shi a ranar 13 ga watan Yunin shekara ta 1985) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Emirati. A halin yanzu yana taka leda a matsayin ɗan wasan hagu na baya.[1]

Hassan Ameen
Rayuwa
Haihuwa Taraiyar larabawa, 13 ga Yuni, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Taraiyar larabawa
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Al-Nasr SC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. XS Studios. "حسن أمين". uae.agleague.ae. Retrieved 2016-05-24.

HanyoyinHaɗin waje

gyara sashe