Hassan Akesbi
Rayuwa
Haihuwa Tanja, 5 Disamba 1934
ƙasa Moroko
Mutuwa 9 Nuwamba, 2024
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FUS de Rabat (en) Fassara1952-1955
Nîmes Olympique (en) Fassara1955-1961293173
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco1960-197043
  Stade de Reims (en) Fassara1961-19637848
  Stade de Reims (en) Fassara1964-19652511
AS Monaco FC (en) Fassara1964-1964116
FUS de Rabat (en) Fassara1965-1970
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.73 m
hoton hassan akesbi
Hassan akasbi

Hassan Akesbi (Larabci: حسن أقصبي‎; an haife shi a ranar 5 ga watan Disamba 1934 kuma ya mutu a ranar 9 ga Nuwamba, 2024) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.[1]

Sana'a/Aiki

gyara sashe

A shekarar 2006, hukumar kwallon kafar Afirka CAF ta zaɓi Akesbi a matsayin ɗaya daga cikin ’yan wasan kwallon kafa 200 na Afirka a shekaru 50 da suka wuce. [2]

Girmamawa

gyara sashe

Nimes

  • Coupe Charles Drago: 1956
  • Coupe de France runner-up: 1958, 1961

Reims

  • Kashi na 1: 1961–62
  • Mohammed V Cup : 1962

FUS de Rabat

  • Kofin Throne na Morocco: 1966–67

Mutum

  • 11th Ligue 1 babban wanda ya zira kwallaye: kwallaye 173 a wasanni 293 (kwallaye 119 a wasanni 204 na Nîmes Olympique; 48 kwallaye a wasanni 78 na Stade de Reims; kwallaye shida a wasanni 11 na AS Monaco)

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe
  • Hassan Akesbi at WorldFootball.net


Manazarta

gyara sashe
  1. "Meilleur joueur des 50 dernières années 14 Marocains en lice" (in French). Le Matin. 13 October 2006. Archived from the original on 16 July 2011. Retrieved 18 August 2013.
  2. "Meilleur joueur des 50 dernières années 14 Marocains en lice" (in French). Le Matin. 13 October 2006. Archived from the original on 16 July 2011. Retrieved 18 August 2013.Empty citation (help)