Waja, wanda kuma aka fi sani da Nyan Wiyau, Wiyaa, ko Wuya, tana ɗaya daga cikin harsunan Savanna na gabashin Najeriya . Bambancin tsakanin harshen Deruwo (Wajan Dutse) da Wajan asali (Wajan Kasa) kadan ne.

Harshen Waja
'Yan asalin magana
60,000
  • Harshen Waja
Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 wja
Glottolog waja1259[1]
Waja
Wɪyáà
Yanki eastern Nigeria
'Yan asalin magana
(60,000 cited 1989)[2]
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 wja
Glottolog waja1259[1]

Yaruka gyara sashe

Yaren Waja: [3]

  • Wɩyáà ( Wajan Kasa ), ana magana da ita a ƙauyuka goma, har da Talasse (babban mazaunin kuma gida ga Sarkin Waja).
  • Derúwò ( Tudun Waja or Wajan Dutse ), ana magana dashi a Deri. Akwai iri biyu:
    • Putki, Kulani, and Degri
    • Sikkam dan Degri

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Waja". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Glottolog" defined multiple times with different content
  2. Template:Ethnologue18
  3. Kleinewillinghöfer, Ulrich. 2014. The languages of the Tula – Waja Group. Adamawa Languages Project.

Template:Adamawa languages