Tunzu (Tunzuii), ko Itunzu, kuma aka sani da Duguza (Dugusa) a cikin Hausa, harshe ne na Kainji na Najeriya

Tunzu
Tunzuii
Asali a Nigeria
Yanki Plateau State and Bauchi State
'Yan asalin magana
2,500 (2003)[1]
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 dza
Glottolog tunz1235[2]

Mutanen Tunzu suna zaune a kauyuka 7. Akwai kauyuka 5 (ciki har da babban mazaunin Gada) a karamar hukumar Jos ta gabas, jihar Filato da kauyuka 2 (Kurfi da Magama) a karamar hukumar Toro, jihar Bauchi . Kauyukan Tunzu na jihar Bauchi sun hade da al’adun Hausawa. Akwai masu magana guda 2,500 (ƙimar 2003), kodayake za a iya samun ƙarin kabilun Tunzu 2,000 waɗanda ba sa jin yaren Tunzu. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Samfuri:Ethnologue18
  2. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Tunzu". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  3. Blench, Roger.

Samfuri:Platoid languages