Tal harshe ne na Afro-Asiatic da ake magana dashi a Jihar Filato, Nijeriya. Ana magana da Tal a cikin gungu na ƙauyuka 53 dake gabas da titin Panyam - Shendam. Akwai yaruka 6 na Tal,sune Bongmuut, Buzuk, Nbaal, Muɗak, Muɗong, da kuma Takong. [2]

Harshen Tal
  • Harshen Tal
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 tal
Glottolog tall1250[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Tal". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger. 2017. Current research on the A3 West Chadic languages.