Rang (Lamma) ƙabilar Mumuye ce a karamar hukumar Lamma ward Zing a jihar Taraba, Najeriya . Ana magana a cikin garin Lamma da kewaye, da Zanto Lamma ko Zori, Besagba, Koyu, da Jauro Nasaraawo Jereng. Rang dangi ne na farko da suka zauna a yankin garinLamma

Rang
Asali a Nigeria
Yanki Taraba State
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 rax
Glottolog rang1269[1]

Nassoshi gyara sashe

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Rang". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.