Pero, wanda kuma akafi sani da Filiya, yare ne na Yammacin Cadi na Najeriya.

Harsunan Chadic

Harsunan Cadi na ɗaya daga cikin harsunan iyalai da ake magana dasu a sassa daban-daban na Afirka. Harsunan Cadi wani yanki ne na reshe na Afroasiatic wanda ake kira da Afro-Chadic. Wadannan harsuna sun shahara a sassa daban-daban na Afirka, cikinsu harda Arewacin Najeriya (Hausa da Fulani), Arewacin Kamaru, Kudancin Nijar, Kudancin Chadi, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, da sauran kasashen Afirka da dama.