Harshen Foto
Yare
Foto (Bafoto) yaren Bantu ne na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo. Guthrie ya rarraba shi kusa da Mongo. Koyaya, Mongo da danginsa na kusa sun rabu tsakanin Bangi – Ntomba da Soko-Kele reshen Bantu a cikin Nurse (2003), kuma ba a san inane asalin Foto ba.
Harshen Foto | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Glottolog |
bafo1235 [1] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Foto". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.