Avikam; yana ɗaya daga cikin yarukan Lagoon na Ivory Coast, ana magana da shi a Grand Lahou Département, Avikam Canton, Kudancin Sashen. Harshen Kwa ne, yana da alaƙa da Alladian, amma ban da cewa matsayinsa ba a bayyane yake ba.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Avikam". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.