Harin ƙuna baƙin wake a Maiduguri, Janairu 2015

Harin ƙuna baƙin wake a Najeriya

Aƙalla mutane 19 ne, wata yarinya ƴar kimanin shekaru 10 ta kashe a wani harin ƙunar baƙin wake da ta kai.[1]

Infotaula d'esdevenimentHarin ƙuna baƙin wake a Maiduguri, Janairu 2015
Iri bomb attack (en) Fassara
Wuri Maiduguri
Adadin waɗanda suka rasu 19

Manazarta gyara sashe

  1. "Bomb strapped to girl 'about 10 years old' kills 19 in Maiduguri, north-eastern Nigeria - ABC News".