Happy Mashiane (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu shekara ta 1998) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka rawa a matsayin ɗan wasan tsakiya don Kaizer Chiefs .[1] [2]

Happy Mashiane
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu, 1 ga Janairu, 1998 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Kaizer Chiefs-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

  1. "Happy Mashiane honoured to represent Kaizer Chiefs". The South African (in Turanci). 3 June 2020. Retrieved 9 July 2020.
  2. Happy Mashiane at Soccerway