Hantsaki ko kuma Awartaki/Araftaki duka sunan shine da Hausa. Hantsaki wani ƙarfe ne mai kama da Almakashi wanda ake amfani dashi a Maƙera ana kuma amfani dashi wajen ɗaukan ƙarfe mai zafi don a riƙe shi a samun daman sarrafa ƙarfen ta yadda mai yin Ƙira (Maƙeri) ɗin bazai ƙone ba. [1]

Hantsaki
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Plier
Amfani forging (en) Fassara
Kayan haɗi karfe
Amfani wajen Kira
Hantsaki
Awartakoka a rataye
Hantsaki irin asibiti tunba na haƙora ba, da ake cire hauru dashi
Hantsaki
Hantsaki da fulaya kala-kala

.

Manazarta

gyara sashe