Hamma wannan kalmar na nufin mutum ya buɗe bakinsa sakamakon barci da yake ji ko yunwa. A turance ana kiran wannan dabi'a da suna Yawning. [1]

Manazarta gyara sashe

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.