Hakkin Dan Adam a Musulunci (littafi)

Hakkin Dan Adam a Musulunci, [1] littafi ne na 1976 wanda Sayyid Abul Ala Maududi, wanda kuma ya kafa kungiyar Jama'atu Islamiyya ya rubuta. [2]

Hakkin Dan Adam a Musulunci (littafi)
Asali
Characteristics

A cikin littafin, Maudu’i ya bayar da hujjar cewa, a ko da yaushe girmama hakkin dan Adam yana kuma cikin doka da kuma Shari’a (cewa tushen wadannan hakkoki na cikin rukunan Musulunci ne) [3] ya kuma soki ra’ayoyin kasashen yamma na cewa akwai sabani a tsakanin su. [4]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Maududi, Abul A'la (1976). Human Rights in Islam . Leicester : The Islamic Foundation . ISBN 0-9503954-9-8 .
  2. "Jamaat-e-Islami" . GlobalSecurity.org . 2005-04-27. Retrieved 2007-06-03.
  3. Maududi, Human Rights in Islam, p. 10. "Islam has laid down some universal fundamental rights for humanity as a whole ... ."
  4. Maududi, Human Right in Islam, p. 13. "The people of the West have the habit of attributing every good thing to themselves and trying to prove that it is because of them that the world got this blessing ... ."