Haihuwa wannan kalmar na nufin ɗa ko ɗiya da mace ke fitowa dashi bayan cikin data samu ya kai kimanin watanni tara da samun shi. Wannan ɗa ko ɗiyan data samu Shine sai ace ta haihu.[1]

ManazartaGyara

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.