Hafsat Ibrahim Bauchi jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, tana taka rawa a matsayin matashiya a masana'antar tayi fina finai da dama a masana'antar ta jima a masana'antar tana fim.[1]

Tarihi gyara sashe

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa Cikakken sunan ta shine Hafsat Ibrahim Bauchi Haifaaffiyar jihar bauchi ce, an haife ta a Karamar hukumar Toro a cikin garin bauchi. An haife ta a ranar 25 ga watan disamba shekarar ta alif dari tara da casa'in da biyu 1992. Ta fara fim a shekarar 2015 ta fara da zama jaruma daga Nan ta ɗaukaka har ta zamo furodusa a masana'antar.

Fina finan ta.[2]

  • Matar jabir
  • bintu
  • Babban zunubi
  • kuskuren zuciya
  • Da sauran su

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-30. Retrieved 2023-07-30.