Hadiza Kabara
Hadiza Muhammad Sani wacce akafi sani da hadiza kabara yar wasan Hausa fim ce ta masana'antar kannywood ta shiga masana'antar fim ta Hausa a shekarar 1998.fim din daya fara fito da ita akafi sanin ta dashi shine fim din Allura da zare, SE Kuma fim dinta na shekarar 2019 Akeela da Kuma gidan badamasi na Tashar arewa 24 da Kuma gidan badamasi arewa 24.ta Kara aure ta haihu yaran ta sun zama guda biyu.[1]
Aure
gyara sasheJarumar tayi aure bayan shigowarta masana'antar fim din da shekara hudu inda ta auri darakta a masana'antar Mai [2]suna Muhammad kabara Wanda [3][4] dashi akafi sanin ta,[5][6] sun haifi yarinya Mai suna bilkisu dashi kafin suka rabu[7], ta sake dawowa kanniwud ta cigaba da fim.[8][9]
Taƙaitaccen tarihin
gyara sasheJarumar Haifaaffiyar garin Kano ce a yakasai kusa da masallacin jalli daga Nan aiki ya dawo da iyayena challawa wajen fanshekara nayi firamare a fanshekara firamare da sakandiri a sakandirn gwamnatin ta mata na larabci a babura,daga Nan nashiga masana'antar fim ta Hausa.
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://hausa.leadership.ng/iyayena-ba-su-kalubalanci-shigata-harkar-fim-ba-hadiza-kabara/
- ↑ https://allafrica.com/stories/200902230860.html
- ↑ https://m.youtube.com/watch?v=rvacN3UFBw0
- ↑ https://manuniya.com/2023/01/27/tattaunawa-jaruma-hadiza-kabara-wato-lantana-da%C9%97in-kowa-ina-da-tsokana-da-fa%C9%97a/
- ↑ https://hausa.legit.ng/1295935-har-yanzu-ina-nan-ban-yi-bankwana-da-kannywood-ba---hadiza-kabara.html
- ↑ https://celebs.filmifeed.com/wiki/hadiza-kabara/
- ↑ https://m.imdb.com/name/nm4449816/bio/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-18. Retrieved 2023-07-18.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-18. Retrieved 2023-07-18.