Hadiza Seyni Zarmakoye
Hadiza Seyni Zarmakoye 'yar siyasa ce 'yar Nijar, wacce aka zaba a matsayin 'yar majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar bayan zaben 'yan majalisar dokoki na ranar 27 ga Disamba 2020 a Nijar. Tana daya daga cikin ’yan majalisar mata 50 na wannan majalisa. Tana wakiltar yankin Dosso [1] kuma an zabe ta a cikin jerin jam'iyyar ANDP. Hadiza Seyni ita ce mataimakiyar shugabar majalisar dokoki ta biyu. [2] [3] [4] A ranar 21 ga Mayu, 2021, an zabe ta a matsayin shugabar karramawar 'yan majalisar mata a Nijar. [5]
Hadiza Seyni Zarmakoye | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Nijar | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "Liste des femmes députées par parti politique et par région". www.assemblee.ne (in Faransanci). Assemblée nationale du Niger. Archived from the original on 2023-08-06. Retrieved 2024-03-28.
- ↑ "Le Bureau - Assemblée Nationale du Niger". www.assemblee.ne. Archived from the original on 2022-01-03. Retrieved 2022-01-03.
- ↑ "Visite des parlementaires à Balléyara : Les femmes députées au chevet de deux personnes âgées victimes d'incendie". aniamey.com. Retrieved 2022-01-03.
- ↑ Seini Seydou Zakaria (10 November 2021). "Assemblée Nationale : S.E. Seini Oumarou reçoit les membres du Réseau des Femmes Parlementaires du Niger et l'ambassadeur de Mauritanie au Niger". Nigerdiaspora : Les Nouvelles du Pays (in Faransanci). Archived from the original on 2022-01-03. Retrieved 2022-01-03.
- ↑ Seini Seydou Zakaria (25 May 2021). "À l'Assemblée nationale : Dr Rabi Maitournam Moustapha élue présidente réseau des femmes parlementaires du Niger" (in Faransanci). Retrieved 2022-01-03.