Samfuri:Infobox Fluss Haddas (kuma Hadas ) kogi ne na lokaci-lokaci a ƙasar Eritrea a yankin Semienawi Kayih Bahri.

labarin kasa akan haddas gyara sashe

Haddas yana a cikin tsaunukan kudu da garin Adi Keyh a yankin Debub. Tana kwararowa arewa ta hade da Aligide a filin Melka. Jim kadan bayan haka, kogunan Saato da Comail suna kwarara cikinsa.Daga karshe Haddas ya zubo wa zuwa cikin Tekun Zula, wanda wani bangare ne na Bahar Maliya, a wani dan karamin tudu kusa da garin Zula. [1]

Akan Ilimin kimiyyar ruwa gyara sashe

Kogin yana gudana ne kawai 'yan watanni a shekara. Yana da ruwa na yau da kullun a lokacin damina a cikin watanni na rani na Yuli zuwa Agusta.

Labari Akan kogi gyara sashe

Akwai rade-radin cewa rugu jewar da aka yi a Haddas tsohon garin kasuwanci ne na Adulis .

Manazarta gyara sashe

  1. Zula Plains Integrated Development Project[dead link]