Hachana Sondes
Sondes Hachana (an haife ta a ranar 7 ga watan Satumbar shekara ta 1996) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a kungiyar ASF Teboulba da tawagar kasar Tunisia.[1]
Hachana Sondes | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 7 Satumba 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
|