Haɓo
Haɓo ana kiranshi da turanci (nosebleed/epistaxis), menene haɓo? Haɓo wani jini ne dake kwararowa daga cikin hancin mutum, ba tare da jin wani ciyyo ko rauni ba. Amma kuma wasu masana harkar kiwon lafiya, suna ganin haɓo alamace ta wata cuta musamman ma cutar hawan jini. A wani lokacin kuma masanan suna zargin shan magani ba bisa ƙa'ida ba, shima yana kawo wannan zubar jinin (Haɓo).[1][2] Amma dai ita haɓo ba cuta bace! Maza nayi Mata nayi manya da yara.
Haɓo | |
---|---|
scholarly article (en) | |
Bayanai | |
Laƙabi | Nosebleed |
Muhimmin darasi | Habo |
Ranar wallafa | 1 ga Janairu, 2009 |
An wallafa a | Studies in ancient medicine (en) |
Kundi | 38 |
Shafi (shafuka) | 127-224 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Bala, Yusuf (14 October 2015). "Me ke Jawo Haɓon jini dake fita ta Hanci". DW.hausa.com. Retrieved 31 May 2021.
- ↑ Blench, Roger. 2013. Mwaghavul disease names. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.