Gwantu

Gari ne a jihar Kaduna, Najeriya

Gbantu (Gbantu) hedikwatar karamar hukumar Sanga ce, a kudancin jihar Kaduna yankin Middle Belt Najeriya. Ita ce kuma hedikwatar masarautar Gwantu. Garin yana da gidan waya, mai lambar akwatin gidan waya 801.