Gustavo Adolfo Somohano Winfield (ranar 3 ga watan Afrilun 1925 - ranar 30 ga watan Satumban 2004) ɗan ƙasar Mexico ne. Ya yi takara a gasar dandamali na mita 10 na maza a gasar Olympics ta bazarar 1948. [1]

Gustavo Somohano
Rayuwa
Haihuwa Monterrey (en) Fassara, 3 ga Afirilu, 1925
ƙasa Mexico
Mutuwa Monterrey (en) Fassara, 30 Satumba 2004
Sana'a
Sana'a competitive diver (en) Fassara

Bayanan kula

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Gustavo Somohano". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 14 May 2020.