Gustaf Adlerfelt
Gustaf Adlerfelt (1671 - 28 ga watan Yunin shekarar 1709) [1] ya kasan ce ɗan Sweden ne marubucin tarihi wanda aka haifa kusa da Stockholm, ɗan’uwan Pehr Adlerfelt.
Gustaf Adlerfelt | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Stockholm, 1671 | ||
ƙasa | Sweden | ||
Mutuwa | Poltava (en) , 8 ga Yuli, 1709 | ||
Makwanci | Poltava (en) | ||
Yanayin mutuwa | (killed in action (en) ) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Anna Kristina Steb (en) | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Pehr Adlerfelt (en) | ||
Yare | Adlerfelt family (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Uppsala University (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Masanin tarihi |
Charles XII "mutumin kotun ne" ya nada shi sannan daga baya ya raka shi zuwa yakin kamfen dinsa na soja, kuma ya rubuta jarida a kansu. Ya ci gaba da wannan aikin har zuwa rasuwarsa a shekarar 1709 lokacin da igwa mai ƙarfi ta kashe shi a yakin Poltava.