Guria yanki ne a cikin Jojiya . Babban birni shine Ozurgeti . Tana iyaka da gabashin Bahar Maliya.

Guria
გურიის მხარე (ka)


Wuri
Map
 41°58′N 42°12′E / 41.97°N 42.2°E / 41.97; 42.2
Ƴantacciyar ƙasaGeorgia

Babban birni Ozurgeti (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 107,100 (2021)
• Yawan mutane 52.68 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Georgian (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,033 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1995
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 3500
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+04:00 (en) Fassara
Lamba ta ISO 3166-2 GE-GU
Wasu abun

Yanar gizo guria.gov.ge
Wata mata a gonar ganyen shayi a Guria

Rarrabuwa gyara sashe

 
Rarrabuwar Guria

Guria ta kasu kashi zuwa ƙananan hukumomi 3:

  • Karamar Hukumar Ozurgeti
  • Karamar Hukumar Lanchkhuti
  • Karamar Hukumar Chokhatauri

Mutane gyara sashe

  • Nodar Dumbadze, marubuci
  • Pavle Ingorokva (1893-1990), masanin tarihi
  • Eduard Shevardnadze, tsohon shugaban Georgia
  • Ekvtime Takaishvili (1862-1952), masanin tarihi
  • Noe Zhordania, Firayim Minista na Jamhuriyar Demokiradiyar Georgia daga 1918 zuwa 1921

Manazarta gyara sashe