Adjara
Adjara, wani yanki ne na Georgia . Sunan hukuma shine.Jamhuriyar Adjara mai cin gashin kanta . Babban birnin ta shine Batumi, wanda shine birni na 2 mafi girma a cikin Georgia.
Adjara | |||||
---|---|---|---|---|---|
აჭარის ავტონომიური რესპუბლიკა (ka) | |||||
|
|||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Georgia | ||||
Babban birni | Batumi (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 354,900 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 121.58 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yaren Jojiya | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 2,919 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Kanli (en) (3,007 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1991 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Archil Khabadze (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Georgian lari (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en)
| ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | GE-AJ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | adjara.gov.ge |
Yankin yana bakin tekun Bahar, Maliya kusa da ƙasan Ƙananan Ridda Caucasus . Kimanin mutane 333,953 ke zaune a wurin (2014).
Akwai ƙananan hukumomi 5 tare da garin Batumi. Ƙanan hukumomi biyar sune:
- Ƙaramar Hukumar Keda
- Ƙaramar Hukumar Kobuleti
- Ƙaramar Hukumar Khelvachauri
- Ƙaramar Hukumar Shuakhevi
- Ƙaramar Hukumar Khulo
Mutane
gyara sashe- Ahmed-Pasha Khimshiashvili (ya mutu 1836), Babban Ottoman Pasha (minista)
- Zurab Nogaideli (an haife shi a 1964), tsohon Firayim Minista na Georgia (3 ga Fabrairu 2005 - 16 Nuwamba 2007)
- Levan Varshalomidze (an haife shi a shekara ta 1972), Shugaban Gwamnatin Adjariya, 2004–2012
- Fyodor Yurchikhin (an haife shi 3 Janairu 1959), cosmonaut