Guntu wannan kalmar na nufin mutum wanda bashi da tsawo. Idan namiji ne ana kiran shi guntu, idan kuma ta mace ce ana kiranta da guntuwa.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.