Gunguni wannan kalmar na nufin ƙorafi akan abunda akayi ma mutum ama yana yin shi wanda keyi baya bari aji abunda ke faɗi.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.