Guendehou Sidonie Evelyne (ta mutu 25 Disamba 2021), wanda aka fi sani da sunan wasan Guenshi Ever, mawaƙiyar Benin ce.[1]

Guenshi Ever
Rayuwa
Cikakken suna Guendehou Sidonie Evelyne
ƙasa Benin
Mutuwa 25 Disamba 2021
Sana'a
Sana'a mawaƙi

Rayuwa da aiki

gyara sashe

A cikin shekarar 1983, Guenshi Ever ta shiga cikin wani kundi tare da Honoré Avolonto, Danialou Sagbohan, da Vicky Amenoudji, da sauransu.[2] Ita ce jagorar mawakiyar Side A na kundin tare da Amenoudji.[3] Ta fitar da kundi na solo a cikin shekarar 1988 wanda ya ƙunshi laƙabin Senye, Musumugbaléo, da Gbèmèdan.[4] A shekara mai zuwa, ta fitar da wani kundi akan vinyl mai suna "obe oho yesron" tare da laƙabin Gaseg.[5] A cikin shekarar 2017, mawakiyar Benin Ayodélé ta sanar da sakin sabuwar waƙarta tare da Ever.[6]

Guenshi Ever ta mutu a ranar 25 ga watan Disamba 2021.[7][8]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Une ancienne gloire de la musique s'en est allée". Wa sé xo (in French). 27 December 2021. Archived from the original on 27 December 2021. Retrieved 29 December 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Honore Avolonto & Danialou Sagbohan (1983)". oro.
  3. "Deuil dans la famille des artistes: Exit Honoré Avolonto, un compositeur hors pair !". BENINSITE (in French). 11 September 2017. Retrieved 29 December 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. "Guenshi-Ever". Discogs.
  5. "Guenshi Ever* / Adjaho Coffi Guillaume* – Musumugbaleo / Vignon". Discogs.
  6. Ayodele chez Guensh Ever (in French). Ayodele Officiel. 4 August 2017. Retrieved 29 December 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  7. "Carnet noir : décès de l'ancienne gloire de la musique béninoise, Guensh'Eve". L'investigateur (in French). 26 December 2021. Retrieved 29 December 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  8. Fanou, Ignace B. (26 December 2021). "Une ancienne gloire de la musique s'en est allée". 24 Heures au Bénin (in French). Retrieved 29 December 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)