Gretchen Ramsden (an haifeta ranar 29 Maris 1995) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu.[1] An fi saninta da rawar da ta taka a Arendsvlei da Afgrond.[2][3]

Rayuwar farko gyara sashe

A shekara ta 2014, ta shiga Jami'ar Cape Town (UCT) kuma ta kammala karatun digiri a cikin 2017 tare da samun digirin fatko Bachelor of Arts in Theater and Performance. A lokacin da ta ke a UCT, ta yi shirye-shirye irin su Lied van die Boeings, All's Well That Ends Well, Kristalvlakte, Agamemnon da Judas.

Fina-finai gyara sashe

Year Film Role Genre Ref.
2018 Arendsvlei Nicolene Arendse TV series
2019 Toorbos Hestertjie Film [4]
2019 The to Do List Jane Short film
2021 Afgrond Nadine May TV series

Manazarta gyara sashe

  1. "Gretchen Ramsden". Retrieved 2021-11-18 – via PressReader.
  2. "Gretchen Ramsden – Biography". Admalic South Africa (in Turanci). 2021-11-15. Archived from the original on 2021-11-18. Retrieved 2021-11-18.
  3. Taylor, Jody-Lynn. "'Arendsvlei'-ster maak naam in kykNET-reeks 'Afgrond'". Huisgenoot (in Afirkanci). Retrieved 2021-11-18.
  4. "FilmAffinity". FilmAffinity (in Turanci). Retrieved 2021-11-18.

Hanyoyin Hadi na waje gyara sashe