Gracie Junita (an haife ta ranar 11 ga watan Yunin 1990) ƴar ƙasar Malaysia ce mai nutsewa. Ta yi gasar tseren mita 3 ta mata a gasar Olympics ta bazarar 2004.[1]

Gracie Junita
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Shekarun haihuwa 11 ga Yuni, 1990
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Gracie Junita". Olympedia. Retrieved 26 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Gracie Junita at Olympedia