Makarantun Grace

Makarantar kwana mai zaman kanta, a Najeriya
(an turo daga Grace Schools)

Makarantun Grace Makaranta ce ta haɗin gwiwa da aka kafa a Gbagada, Legas Najeriya a shekarar 1968. Makarantar ta kasu kashi uku: nuziri, firamari da kuma sakandiri.[1]

Makarantun Grace
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Najeriya
graceschools.net
Makarantun Grace a 1969
makarantar grace

Deaconess Grace Bisola Oshinowo.[2] ce ta kafa makarantar. An fara gudanar da karatun gaba da firamare, watau, sakandari a shekara ta 1994.[3] Kayan aiki a cikin makaranta sun haɗa da:

  • Air-Conditioned Classrooms
  • Cibiyar Fasaha
  • Cibiyar Kimiyya
  • Laburari
  • Gidan Zoo
  • art Studios
  • Asibiti
  • Babban Ɗakin taro na Zamani
  • Filin wasa

Manazarta

gyara sashe
  1. the guardian. "grace school restates commitment to qualitative education". Retrieved 15 October 2015.
  2. Luwaji, Debo (September 2011). "The Story of My Life (Excerpt from "Grace: The Memoirs of a Committed Teacher")". Family Essence Magazine. 2 (9): 14.
  3. "GRACE HIGH SCHOOL, Gbagada Estate". Lagos Schools.Online. Global Education Media (UK) Limited. Retrieved 3 November 2015.[permanent dead link]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe