Kyautar Pyramid na Zinariya ita ce kyauta mafi girma ga mafi kyawun fina-finai a gasar ƙasa da ƙasa na bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na birnin Alkahira, wanda ake gudanarwa kowace shekara a birnin Alkahira na ƙasar Masar. [1]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Awards – Cairo International Film Festival" (in Turanci). Retrieved 2019-10-02.