Yankin Gokwe ya hada da garuruwan da ke zagaye da Cibiyar Gokwe wanda a da ke karkashin gudanarwar mutanen kabilar [Shangwe], masu magana da Yaren Shona wanda ke rayuwa a yankin Midlands Province na arewa maso yammacin Zimbabwe. Garin an sanshi ne a tskakiyar Zimbabwe saboda babban wurin ana kiranshi da Gokwe.[1]

Gokwe
Bayanai
Ƙasa Zimbabwe

Gokwe wata gidauniyar gwamnati ce dake dauke da gidan kwamishina, yan sanda, asibiti da kuma sauran ayyuka na gwamnati.[2]

A kiyasi adadin su kasa yake da dubu talatin (30000). A shekarar dubu biyu da sha biyu (2012), akwai gidage dari biyu da ashirin da hudu (224) wadan da suka dauki mutane dubu goma da dari tara da sha hudu (10914).[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. p. 378, Worby, Eric (1994) "Maps, Names, and Ethnic Games: The Epistemology and Iconography of Colonial Power in Northwestern Zimbabwe" Journal of Southern African Studies 20(3): pp. 371–392
  2. . 170, Alexander, Jocelyn (1998) "Dissident Perspectives on Zimbabwe's Post-Independence War" Africa: Journal of the International African Institute 68(2): pp. 151–182
  3. p. 179, Note 97, Alexander, Jocelyn (1998) "Dissident Perspectives on Zimbabwe's Post-Independence War" Africa: Journal of the International African Institute 68(2): pp. 151–182