Goha fim ne na Faransa da Tunisiya da aka shirya shi a shekarar 1958.[1] Tauraron fim ɗin shi ne Omar Sharif kuma shine farkon fim na Claudia Cardinale.[1] A 1958 Cannes Film Festival an ba shi lambar yabo ta Jury kuma an zaɓi shi don Palme d'Or.[2] An nuna shi a matsayin ɓangaren Cannes Classics na 2013 Cannes Film Festival.[3]

Goha
Asali
Lokacin bugawa 1958
Asalin suna Goha le simple
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Faransa
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
During 83 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Jacques Baratier (mul) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Georges Schehadé (en) Fassara
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Maurice Ohana (mul) Fassara
Director of photography (en) Fassara Jean Bourgoin (mul) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Misra
External links

'Yan wasa

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 1.2 "Festival de Cannes: Goha". festival-cannes.com. Retrieved 2009-02-10.
  2. "Cannes Classics 2013 line-up unveiled". Screen Daily. Retrieved 2013-04-30.
  3. "Cannes Classics 2013 line-up unveiled". Screen Daily. Retrieved 2013-04-30.
  4. "Cannes Classics 2013 line-up unveiled". Screen Daily. Retrieved 2013-04-30.