Girgizar kasa
Girgizar Ƙasa wannan kalmar tana nufin tsagewan ƙasa. Wannan yafi faruwa a yankunan ƙasashen turai, da turanci kuma ana kiranshi da Earthquake.[1] Mafiya yawan wannan bala'i ne, yana kuma lalata gine gine, da tattalin arziki, da rasa rayuka.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.