Ginin Red University
Ginin Jami'ar Red ( Ukrainian ; fassara. Chervonyi Korpus Kyivskoho Universytetu ) ita ce muhimmiya kuma mafi tsufa gini mai hawa 4 na Jami'ar Kyiv dake wuri mai lamba 60 a Unguwar Volodymyrska, a Kyiv, babban birnin Ukraine . Wannan gini muhimmin tambari na na Jami'ar Kyiv da tsarin ilimi na kasar Ukraine.
Ginin Red University | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya |
Babban birni | Kiev |
Raion of city in Ukraine (en) | Shevchenko Raion (en) |
Street (en) | Volodymyrska Street, Kyiv (en) |
Coordinates | 50°26′31″N 30°30′41″E / 50.441942°N 30.511258°E |
History and use | |
Opening | 1843 |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini | Vincent Beretti (en) |
|
Tarihi
gyara sasheAn gina shi tsakanin shekara ta 1837-1843 kuma an gina shi a cikin wani nau'i na zamani na Classicism, wanda wani mai zane dan kasar Italiya ya tsara mai suna Vincent I. Beretti yana aiki da Daular Rasha. Ginin yana da wani babban zaure wanda ya rufe tsakar gida,
A gargajiyance ana kiransa da Red Corps, ginin yana kusa da sansanin babban harabar makarantar, a yayin mamayewar Rasha na 2022 a Ukraine, an dauki bidiyon wani al'amari a kusa da ginin.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Media related to Red University Building at Wikimedia Commons