Ginette Gamatis
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Malami
Imani
Jam'iyar siyasa United Seychelles Party (en) Fassara

Ginette Gamatis memba ne na Majalisar Dokokin Seychelles . A sana’ance ta kasance mai koyarwa, memba ce ta Seychelles People's Progressive Front, kuma an fara zabar ta a Majalisar a 1993.

Bayanan da aka ambata gyara sashe