Gilberto Figueira
Gilberto Víctor Figueira, wanda ake yi wa laƙabi da Uaué, (an haife shi a ranar 25 ga watan Janairun a shikara ta1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙasar Angola ga Marinha de Guerra da kuma tawagar ƙasar Angola.
Gilberto Figueira | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 25 ga Janairu, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
|
Ya halarci Gasar Wasan Hannu ta Maza ta Duniya ta shekarar 2017. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "2017 World Championship roster" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2017-01-13. Retrieved 2023-03-30.