Gidauniyar Bisi Alimi
Gidauniyar Bisi Alimi (BAF) kungiya ce mai zaman kanta da aka kafa a shekara ta 2015, kuma anyi rajistan ta a Ingila da Wales, amma tana gudana ne a Najeriya sakamakon dokar hana auren jima'i 2013 (SSMPA). Gidauniyar tana da burin mayar da Najeriyar kasa da ake yiwa kowa adalci, ba tare da la'akari da ra'ayin jima'i ko jinsi ba.[1][2][3]
Gidauniyar Bisi Alimi | |
---|---|
Accelerating Social Acceptance of LGBT People in Nigeria | |
Bayanai | |
Iri | foundation (en) da charitable organization (en) |
Ƙasa | Birtaniya |
Mulki | |
Tsari a hukumance | charitable organization (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2015 |
|
Bisi Alimi Foundation | |
---|---|
Accelerating social acceptance of LGBT in Nigeria | |
Bayanai | |
Iri | Non-governmental organization |
Ƙasa | Birtaniya |
Mulki | |
Hedkwata | United Kingdom |
Tsari a hukumance | charitable organization (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2015 |
|
Tarihi
gyara sasheBisi Alimi ita ce ta kafa gidauniyar Bisi Alimi kuma itace darektan shirin.[4] A cikin shekara ta 2019, Gidauniyar Bisi Alimi, tare da haɗin gwiwar Elton John AIDS Foundation, suka shirya taron gay Pride a Najeriya; taron mai taken "Night of Diversity 2019" da aka yi a Legas,a ranar Talata 29 ga watan Oktoban 2019.[5] A shekara ta 2018 aka ware kuɗi daga kamfe na gasar Whitsun Tournament ga gidauniyar Bisi Alimi Foundation. Kamfen Wayar da kai na gasar Whitsun ya goyi bayan ƙungiyar LGBT, kungiyar ko shirin makamancin hakan na ƙasashen waje.[6][7][8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Bisi Alimi Foundation - Grantees - Welcome To SRT". www.sigrid-rausing-trust.org. Retrieved 2021-09-23.
- ↑ "About Us | Bisi Alimi Foundation". 2021-02-18. Retrieved 2021-09-23.
- ↑ "Group demands release of men charged with alleged homosexuality | Premium Times Nigeria". 2017-08-05. Retrieved 2021-09-23.
- ↑ Bisi Alimi". The Resource Alliance. Retrieved 2021-09-23.
- ↑ Bisi Alimi Organises First-ever LGBT Event In Lagos". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. 2019-10-30. Retrieved 2021-09-23.
- ↑ Bisi Alimi Foundation". www.smashing.pink. Retrieved 2021-09-23.
- ↑ "VIDEO: Nigerian LGBT advocate Bisi Alimi shows personal side of being LGBT in Nigeria". GLAAD. 2015-06-30. Retrieved 2021-09-23.
- ↑ "Join LGBT Nigerian leaders in a Twitter chat about #LGBngPolls". GLAAD. 2015-07-02. Retrieved 2021-09-23.