Gidan Wasan Berezil
Gidan wasan kwaikwayo na Berezil wata ƙungiyar wasan kwaikwayo ce ta Soviet Ukraine wacce Les Kurbas ta kafa.[1] Gidan wasan ya wanzu tsakanin shekarar 1922 zuwa 1933. Asalin gidan yana Kiev, amma ta koma zuwa Kharkiv a shekarar 1926.[2] Hakanan ana kiranta ƙungiyar mawaka na Brezil ', kamfanin ya haɗa da studiyoyi, mujallu, Gidan Tarihi, da kuma makarantar wasan kwaikwayo.[3] A cikin shekarar 1927, Kurbas da Berezil sunyi haɗin gwiwa da marubucin wasan kwaikwayo na Ukraine Mykola Kulish . Bayan samar da wasan karshe na Kulish, Maklena Grasa, Ma'aikatar Ilimi ta aika Kurbas zuwa gudun hijira. Daga nan sai gwamnati ta sake masa suna gidan wasan kwaikwayon Taras Shevchenko.[3]
Gidan Wasan Berezil | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | theatre company (en) |
Ƙasa | Ukraniya da Kungiyar Sobiyet |
Mulki | |
Shugaba | Les Kurbas (en) |
Hedkwata | Kharkiv da Kiev |
House publication (en) | unknown value |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1922 |
Zababbun shirye-shiryen su
gyara sashe- Haz (Gas ), 1922, wanda Georg Kaiser ya rubuta[3]
- Macbeth, 1924, wanda William Shakespeare ya rubuta[4]
- Rawar lambobi, 1927, Les Kurbas ne ya jagoranta, saiti na Vadim Meller[5]
- Narodnyi Malakhii (The People's Malakhii ), 1927, rubuta by Mykola Kulish[3]
- Sonata Pathétique, Mykola Kulish ne ya rubuta[6]
- Maklena Grasa, 1933, Mykola Kulish ne ya rubuta[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Music of Ukraine". Encyclopædia Britannica. Retrieved February 24, 2022.
- ↑ Fowler, Mayhill C. (2015). "Les' Kurbas and the Berezil' Theatre: Archival Documents (1927-1988)". East/West: Journal of Ukrainian Studies. 5 (2): 191. doi:10.21226/ewjus427. S2CID 165872677 – via Academic Search Complete.
- ↑ 3.0 3.1 3.2 3.3 3.4 Fowler, Mayhill C. (September 5, 2016). Berezil' Theater (БЕРЕЗІЛЬ). Routledge Encyclopedia of Modernism. doi:10.4324/9781135000356-REM256-1. ISBN 9781135000356. Retrieved February 24, 2022.
- ↑ Shurma, Svitlana (2020). "'I choose March': Les Kurbas, Avant-garde Berezil and Shakespeare : review of Irena R. Makaryk's Shakespeare in the Undiscovered Bourn (2004)". Theatralia. 23 (1): 163–167. doi:10.5817/TY2020-1-13. S2CID 226709136 – via Complementary Index.
- ↑ Smolenska, Svitlana (2019). "Avant-garde architecture and art of the 1920s-1930s in Ukraine and European modernism: interpenetration methods". Architectus. 58 (3): 12–13. doi:10.5277/arc190302 (inactive 28 February 2022).
- ↑ Fowler, Mayhill C. (2015). "Mikhail Bulgakov, Mykola Kulish, and Soviet Theater". Kritika: Explorations in Russian & Eurasian History. 16 (2): 276–277. doi:10.1353/kri.2015.0031. S2CID 142193609 – via Complementary Index.